Afirka
Kamfanin man Nijeriya NNPC ya ƙaddamar da ‘dokar-ta-ɓaci’ a kan haƙo ɗanyen mai
“Mun ƙaddamar da yaƙi kan ƙalubalen da ke addabar harkar samar da ɗanyen manmu. Yaƙi yana nufin yaƙi. Muna da abubuwan da suka dace, mun kuma san yadda za mu yi yaƙin,” a cewar Malam Mele Kyari, Shugaban NNPCL na Nijeriya.
Shahararru
Mashahuran makaloli