Duniya
'Ku tuna da mu': Jakadan Falasɗinu a MƊD ya fashe da kuka a taron Kwamitin Tsaro na majalisar
Jakadan Falasɗinu Riyadh Mansour ya zubar da hawaye a taron Kwamitin Tsaro na MƊD yayin da yake karanto magiyar da likitan Gaza ya yi mai ratsa zuciya, da ya rubuta a allon bango a Asibitin Al Awda, kafin Isra’ila ta kashe shi a wani hari da ta kai.Duniya
KAI-TSAYE: Adadin mutanen da Isra’ila ta kashe a Gaza ya kusa 33,000
Hare-haren da Isra'ila ta kwashe kwana 180 tana kai wa Falasɗinawa da ke Gaza sun yin sanadin mutuwar aƙalla mutum 32,975 da jikkatar fiye da mutum 75,577 a yayin da ƙasashen duniya ke Allah wadarai da ita kan kashe ma'aikatan agaji a Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli