Wasanni
Real Madrid za ta kara da Atletico, Liverpool da PSG a zagayen 'yan 16 na gasar UEFA
A zagayen na sili-ɗaya-ƙwale na Gasar Cin Kofin Nahiyar Turai, Bayern Munich za ta kara da abokiyar dabinta a Gasar Bundesliga wato Bayer Leverkusen sai ƙungiyar nan ta Faransa Paris Saint-Germain (PSG) za ta kara da ƙungiyar Liverpool ta Ingila.
Shahararru
Mashahuran makaloli