Karin Haske
Tsaron abinci: Madagascar ta baza komar arzikinta kan kiwon kifaye
Noman halittun cikin ruwa ya zama zabin da Madagascar ta dauka wajen cike gibin abinci mai gina jiki a tsakanin al’ummarta da kuma kara himma ga dorewa ga ayyukan tattalin arziki da ke kewaye cikin teku da sauran albarkatunta.Karin Haske
Ny Aro: Mai fafutuka kan sauyin yanayi da ke neman kawo sauyi a Madagascar
Ny Aro ta samu horo a matsayin injiniyar aikin gona wacce ta kware a fannin albarkatun kifaye, sannan tana jagorantar CliMates Madagascar, wani aikin gwaje-gwaje da samar da matakai da kasashen duniya ke dauka wajen tunkarar kalubalen sauyin yanayi.
Shahararru
Mashahuran makaloli