Afirka
Nijar na zargin Nijeriya da neman tayar da hargitsi a ƙasar
Minstan Harkokin Wajen Nijar ya gayyaci jami’a mai kula da harkokin diflomasiyya a ofishin jakadancin Nijeriya da ke ƙasar domin jin ƙarin bayani inda Nijar ɗin ke zargin Nijeriya da zama wani sansani na musamman domin kawo hargitsi a ƙasar.
Shahararru
Mashahuran makaloli