Türkiye
Tarayyar Turai ta dauki Turkiyya a matsayin kishiya maimakon abokiyar hulda: Fidan
A yayin da kwamitin hadin gwiwar Turkiyya da Tarayyar Turai ke kara kira kan a tattauna, babban jami'in diflomasiyyar Turkiyya ya bukaci kungiyar ta kawar da "rashin tunani da hangen nesa da wasu mambobinta marasa kishi ke nunawa.''
Shahararru
Mashahuran makaloli