Afirka
Yara sama da miliyan 1.6 ne za su yi fama da tsananin karancin abinci a 2024: Hukumar Abinci ta MDD
"Yankunan da suka yi fama da ambaliyar ruwa su ne suka fi fuskantar matsalar tamowa sakamakon yaduwar cutukan da ke da alaka da ruwa da kuma cunkoso, da kuma karancin damar samun isasshen abinci," in ji sanarwar.Karin Haske
Yadda dakatar da kamun kifi ke jefa mutane cikin kuncin rayuwa a Tanzania
Tekun Victoria, teku ne mai ban sha’awa, da yake samar da abinci ga miliyoyin mutane a Gabashin Afirka. Tekun na zagaye ne da duwatsu, da natsatstsun wuraren hutawa da birane masu cike da hada-hadar harkokin yau da kullum.
Shahararru
Mashahuran makaloli