Duniya
Kotun Hukunta Manyan Laifuka za ta soma sauraren karar da Afirka ta Kudu ta kai Isra'ila kan kisan kare-dangi a Gaza
A ranar Alhamis da Juma'a Kotun Hukunta Manyan Laifuka da ke birnin Hague za ta soma sauraren karar da Afirka ta Kudu ta kai Isra'ila a gabanta bisa zargin kisan kare-dangi a Gaza abin da ya saba wa Yarjejeniyar 1948 da ta hana irin wannan kisa.
Shahararru
Mashahuran makaloli