Karin Haske
Yadda annobar korona ta tilasta wa Kenya gina kamfanin samar da rigakafi
Shigar da Kenya ta yi Cibiyar Ƙasar da Ƙasa ta Rigakafi ta Duniya wato IVI a matsayin mamba a watan Yunin nan, hakan zai buɗe wa ƙasar hanya domin ta soma samar da rigakafi na sayarwa inda ake sa ran farawa tsakanin 2026 zuwa 2027.
Shahararru
Mashahuran makaloli