Türkiye
Ƙasashen Musulmai ba sa mayar da isasshen martani kan kisan ƙare dangin da Isra'ila ke yi a Gaza — Erdogan
"Ƙasashen Yamma sun bai wa Isra'ila dukkan goyon baya yayin da ƙasashen Musulmai ba sa mayar da isasshen martani, lamarin da ya sa aka samu kai a inda ake yanzu," in ji Recep Tayyip Erdogan.Türkiye
Duniyar Musulunci za ta yi duk abin da ya dace don kare Masallacin Ƙudus Mai Tsarki – Fidan
"Al'ummar Musulmi za su yi duk abin da ya kamata don kiyaye alamar Musulunci na Masallaci Mai Tsarki da ruhi iri daya," in ji Fidan a ranar Talata yayin jawabinsa a Taron Majalisar Ministocin Harkokin Wajen Ƙungiyar Ƙasashen Larabawa karo na 162.
Shahararru
Mashahuran makaloli