Kasuwanci
Kayayyakin noma da Nijeriya ke fitar wa zuwa ƙasashen waje ya ƙaru da kashi 123% – NBS
Yankin Asiya ne ya fi fitar da mafi yawan amfanin noman Nijeriya wanda darajarsu ta kai Naira biliyan 572 sai kuma Turai da darajar kayayyakin ya kai Naira biliyan 366, a cewar wani sabon rahoton hukumar NBS na wata huɗun farko na shekarar 2024.Kasuwanci
Farashin man fetur a Nijeriya ya karu da kashi 225 a shekara daya – NBS
Hakan na kushe cikin rahoton da hukumar kididdiga ta kasa a Nijeriya NBS ta fitar a shafinta na intanet, inda ta ce idan aka kwantanta da watan Nuwamban 2023, an samu karin kashi 3.53 cikin dari daga farashin Naira 648.93.
Shahararru
Mashahuran makaloli