Karin Haske
Yadda ƙalubalen rikice-rikice a DRC ya ƙara yaɗuwar cutar Mpox
Rikicin da ake ci gaba da fuskanta a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo wanda ya yi sanadiyar raba dubban mutane daga matsugunansu, na zama babban kalubalen takaita yaduwar cutar Mpox, saboda rashin tsafta da abinci mai gina jiki da suka yi ƙamari.Afirka
Ghana ta yi nasarar rage matsalar yoyon fitsari da kashi 50 cikin 100
Ghana ta yi nasarar rage matsalar yoyon fitsari da kashi 50 cikin 100 a cikin shekara biyar a ƙarƙashin shirinta na kare hana kamuwa da kula da masu lalurar yoyon fitsari (GOFPMSP), kamar yadda hukumar lafiya ta ƙasar ta sanar.
Shahararru
Mashahuran makaloli