Karin Haske
Kissinger: Abin da ya sa ma'aikacin diflomasiyyar na Amurka ba shi da farin jini a Afirka
Dogon zamanin da Henry Kissinger ya shafe a matsayin ma'aikacin diflomasiyyan Amurka mafi ƙarfin faɗa-a-ji a zamanin yaƙin cacar baka, za a iya bayyana shi da yadda ya yi amfani da Afrika ta hanyoyi masu daidai da rashin daidai.Duniya
Henry Kissinger, fitaccen tsohon jami'in diflomasiyyar Amurka ya mutu yana da shekara 100
Kissinger, wanda ya mutu a Connecticut, ya yi fice saboda hazaƙarsa a fannin diflomasiyya, amma an yi masa tambari da wanda ya aikata laifin yaƙi saboda goyon bayansa ga mulkin kama-karya, musamman a yankin Latin Amurka.
Shahararru
Mashahuran makaloli