Duniya
Gaza na fuskantar matsala a fannin lafiya yayin da tan 170,000 na shara ta taru
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 37 a yau — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,339, ko da yake daga baya an tabbatar mutanen sun kusa 62,000.Duniya
Falasdinawa sun yi makokin matashin da sojojin Isra'ila suka kashe
Sojojin Isra’ila sun harbe Mahmoud Abu Saan, mai shekaru 18, "a kai" a wani farmaki da suka kai a sansanin ‘yan gudun hijira na Tulkarem da ke gabar yammacin Kogin Jordan da suka mamaye, a cewar ma’aikatar lafiya ta Falasdinu.
Shahararru
Mashahuran makaloli