Karin Haske
Yanka-Yanka: Radadin da Chadi ke ji sakamakon kisan kiyashin Faransa
A wani bangare na tuna wa da ta'addancin da dakarun 'yan mulkin mallaka suka yi shekaru sama da dari da suka shuɗe, 'yan Chadi na gudanar da gangami ƙarƙashin gwamnatinsu, a lokacin da ake sake fasalin alaƙa da Faransa, da ta yi musu mulkin mallaka.Karin Haske
Abin da ya sa biyan diyya kan laifuka a lokacin mulkin-mallaka da aka yi wa Afirka ke da muhimmanci
Ranar biyu ga watan Disamba da Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana don yaki da cinikin bayi ta duniya rana ce wadda ke tuni da zaluncin da aka yi wa ‘yan Afirka a baya da kuma dogon jiran diyyar da ake yi.
Shahararru
Mashahuran makaloli