Karin Haske
Cin zarafi a intanet: Dalilan da suka sanya dole Afirka ta tashi tsaye
Cin zarafi a yanar gizo na ƙara yawaita a Afirka, a yayin da fasaha ke bunƙasa tare da yawaitar shafukan sada zumunta da manhajojin da mai amfani kan iya ɓoye kansa, wanda a yawancin lokuta hakan ke dugunzuma waɗanda aka ci wa zarafi.Duniya
Taron Kasashen Larabawa bai dauki matakin ladabtar da Isra'ila ba
A wajen taron na Bahrain, shugabannin kasashen Larabawa 22 sun bukaci da a kai dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD Yammacin Gabar Kogin Jordan da Gaza, amma kasashen sun gaza daukar matakin ladabtar da Isra'ila da ke aikata kisan kiyashi a Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli