Duniya
Masu tsaurin ra'ayi sun kona Alkur'ani a gaban ofisoshin jakadancin Masar da Turkiyya a Denmark
Lamarin da ya faru na ranar Talata a Copenhagen da kungiyar masu tsattsauran ra'ayin mai suna "Danish Patriots" ta yi, ya zo ne bayan kaddamar da kona Alkur'ani da ta yi a ranar Litinin da kuma makon jiya a gaban ofishin jakadancin Iraki.
Shahararru
Mashahuran makaloli