Duniya
Fiye da manya miliyan 800 ne ke fama da ciwon suga a duniya - Bincike
Hukumar Lafiya ta Duniya a baya ta ƙiyasta cewa kusan mutum miliyan 422 ne suke da ciwon suga, wata mummunar cuta da ta haɗa yawan sikari a cikin jini, wadda ka iya illata zuciya da jijiyoyin jini idan har ba a ɗau matakin da ya dace ba.
Shahararru
Mashahuran makaloli