Türkiye
Jirgin ruwan Oruc Reis na Turkiyya ya gudanar da binciken ƙarƙashin ƙasa a tekun Somaliya
"Za mu cigaba da ƙoƙarinmu na samar da haɗin kai a fannin makamashi da haƙar ma'adanai har zuwa matakin da ya kamata na kyakkyawar dangantakar ƙasashenmu," in ji Ministan Makamashi da Ma'adanai na Turkiyya Alparslan Bayraktar.
Shahararru
Mashahuran makaloli