Türkiye
Ministar Tarayyar Turai da ta ce a hana Turkawan da ke Belgium yin zabe ta sha suka
Jam’iyyar AK mai mulki a Turkiyya ta yi suka da babbar murya ga Ministar Belgium Zuhal Demir, bayan ta yi kira a cire damar zama dan kasashe biyu na 'yan kasar Turkiyya saboda kawai sun zabi Shugaba Recep Tayyip Erdogan a zaben da ya gabata.Afirka
Munanan bala’o’in mulkin mallakar Beljiyom da ‘yan kasar Kongo ba za su manta ba
Duk da cewa Sarkin Beljiyom ya bayyana “tsananin nadamarsa” kan abun da kakanninsu suka yi a JDK, da yawa sun ce ya gaza saboda neman afuwa a madadin kakanninsa da ya yi, wadanda suka ci zarafin ‘Yan Kongo a lokacin mulkin mallakar Beljiyom.
Shahararru
Mashahuran makaloli