Kasuwanci
Kayayyakin noma da Nijeriya ke fitar wa zuwa ƙasashen waje ya ƙaru da kashi 123% – NBS
Yankin Asiya ne ya fi fitar da mafi yawan amfanin noman Nijeriya wanda darajarsu ta kai Naira biliyan 572 sai kuma Turai da darajar kayayyakin ya kai Naira biliyan 366, a cewar wani sabon rahoton hukumar NBS na wata huɗun farko na shekarar 2024.Ra’ayi
Fasahar Afirka ta haɓaka zuwa makoma mai kyau ta ci gaban zamani
Tafiyar Afirka daga fikirarta na baya zuwa ga rungumar fasahar zamani na nuna kokarinta a fannin ƙirkire-ƙirkire da jajircewa da kuma zurfin tunani wadanda suka ta'allaka kan tarihi da kuma makomar da fasaha ta zama kayan aikin samun ci gaba.
Shahararru
Mashahuran makaloli