Türkiye
Turkiyya ta yi gargadi kan yadda ƙungiyoyin PKK da Daesh suke amfana da abin da ke faruwa a Syria
Babban jami'in diflomasiyya na Turkiyya Hakan Fidan ya shaida wa takwaransa na Amurka Antony Blinken cewa ya kamata gwamnatin Assad ta zauna da 'yan hamayya ta fara bin matakan siyasa da dukkan masu ruwa da tsaki dake taka muhimmiyar rawa a yankin.
Shahararru
Mashahuran makaloli