Karin Haske
Abin da ya sa shugabannin Afirka da dama suka je Abu Dhabi
Taron na bana, wanda zai gudana daga ranar 12 zuwa 18 ga watan Janairu karkashin jagorancin shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Sheikh Mohamed bin Zayed Al Nahyan, na da nufin "samar da ci gaba mai dorewa da ci gaban tattalin arziki".
Shahararru
Mashahuran makaloli