Mutum-Mutuman Tunawa da Juyin Juya Halin Afirka a Sanagal
Mutum-Mutuman Tunawa da Juyin Juya Halin Afirka, alama ce ta karfafa gwiwa game da makomar Afirka da kuma irin gwagwarmayar da ’Yan Afirka suka yi don nuna adawa ga ’yan mulkin mallaka, suna kuma jan hankalin duk wadanda suka kalle su