Har yanzu labarin Presido da Sumayya bai kare ba, in ji Aminu Saira

Har yanzu labarin Presido da Sumayya bai kare ba, in ji Aminu Saira

Daraktan fim din “Labarina” Malam Aminu Saira ya shaida wa TRT Afrika Hausa cewa baya ga labarin Al’amin da Maryam zai sake waiwayar labarin Sumayya da Presido, yana mai cewa akwai abubuwa masu jan hankali da za su faru a cikin shirin nan gaba.