| Hausa
'Yadda na ji da na zama gwamnar jihar Alfawa'
10:19
Duniya
'Yadda na ji da na zama gwamnar jihar Alfawa'
Fitacciyar tauraruwar finafinan Hausa Aishatu Auwalu wadda aka fi sani da Rahama MK ta ce ta yi farin ciki lokacin da ta zama gwamnar jihar Alfawa a shirin Kwana Casa'in. Hajiya Rabi, kamar yadda aka fi saninta a shirin, ta shaida wa TRT Afrika Hausa cewa babu abin da ya fi burge ta a sana'ar fim tamkar yadda ta kasance hanya ta isar da sako ga jama'a cikin sauki. Ta kara da cewa za ta ci gaba da sana'ar fim duk kuwa da cewa tana da jaririya da take shayarwa, inda ta gode wa mijinta bisa goyon bayan da yake ba ta wurin gudanar da sana'arta.
28 Janairu 2024
Ƙarin Bidiyoyi
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya
Hanyar Abuja-Kaduna: Lalacewar hanya mafi muhimmanci a arewacin Nijeriya
Gidauniyar da ke cire mata daga kangin rayuwa a Nijeriya