Afirka
Za mu riƙa sayar da litar fetur a kan N960 ga jiragen ruwan dakon mai, N990 ga tankokin mai – Matatar Dangote
Hakan ya biyo bayan wani iƙirari da Ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu ta Nijeriya (IPMAN) da Ƙungiyar Masu Sarin Mai ta Nijeriya (PETROAN) suka yi cewa sun shigo da man fetur cikin ƙasar a farashi mai rahusa fiye da na Matatar Dangote.
Shahararru
Mashahuran makaloli