Duniya
Kai-tsaye: 'Yahudawa 'yan kama wuri zauna da sojojin Isra'ila sun kai hari Yammacin Kogin Jordan
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 345, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,206 – yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 95,337 kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.
Shahararru
Mashahuran makaloli