Duniya
Hezbollah ta sanar da kai sabon hari arewacin Isra'ila
Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 338, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,000 – yanwacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 95,000, kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.
Shahararru
Mashahuran makaloli