Duniya
Ƙyamar da ake nuna wa Musulunci a zamanin nan ta fi ta bayan harin 9/11 muni — Gargaɗin ƙwararru
Masu muhawarar a yayin Taron Diflomasiyya na Antalya da aka yi a birnin hutu na Turkiyya, sun nuna damuwa kan yadda babu wani mataki na kawo karshen nuna ƙyama ga Musulunci da shugabanni ke dauka, musamman a Turai da ake samun ƙaruwar ƙona Alkur'ani.Duniya
Ƙarni na 21 ya zama zamanin rikice-rikice —Shugaban ƙasar Turkiyya Erdogan
Shugaban Turkiyya ya bayyana cewa yaƙin Gaza yana nuna rugujewar tsarin duniya na yanzu, yana mai cewa, "abin da ke faruwa a Gaza ba yaƙi ba ne; yunƙuri ne na yin kisan ƙare-dangi domin kuwa ko a lokacin yaƙi akwai dokoki."
Shahararru
Mashahuran makaloli