Karin Haske
Wode Maya St: Abin da ya sa aka saka wa wani titi a Nijeriya sunan fitaccen mai amfani da Youtube ɗan Ghana
A wani bidiyo da ya wallafa a shafinsa ranar 31 ga watan Janairu ya ce — "Na ga an saka wa wani titi a Nijeriya sunana" — lamarin da ya matuƙar sanya Maya mamaki da farin ciki a yayin da yake nuna yadda aka ƙaddamar da titin mai ɗauke da sunansa.
Shahararru
Mashahuran makaloli