Rayuwa
Ɗan Nijeriya Tunde Onakoya ya kafa tarihin bajinta a wasan dara na chess
Tunde Onakoya ya buga wasan na tsawon awa 58 inda ya haura tarihin da aka kafa a baya na wanda ya fi daɗewa yana buga wasan chess ba tsayawa, na awa 56. Kundin bajinta na Guinness World Record bai tabbatar da wannan yunƙuri na Tunde ba.Afirka
Tunde Onakoya: Ɗan Nijeriya da ke dab da kafa tarihi a wasan dara
Tunde Onakoya yana ƙoƙarin kafa tarihi a kundin nuna bajinta na Guinness World Record a fannin wasan dara mafi daɗewa a dandalin Times da ke birnin New York na Amurka ya kuma samu goyon baya da jinjina daga ciki da wajen ƙasar.
Shahararru
Mashahuran makaloli