Karin Haske
Me ya sa wani tsiro daga Turkiyya zai yi kyau da noma a duniyar samaniya
Gwaje-gwajen da dan sama-jannatin Turkiyya ya gudanar a tashar sararin samanita ta ISS, sun nuna cewa wani tsiro mai jure gishiri da ake samu a Tafkin Gishiri na kasar Turkiyya, zai iya zama tsiron da zai iya rayuwa a kan wasu duniyoyin.
Shahararru
Mashahuran makaloli