Afirka
Rundunar ‘yan sandan Kano ta yi gargaɗin yiwuwar kai harin ta’addanci, gwamnatin jihar ta yi Allah wadai da gargaɗin.
Sanarwar ‘yan sanda ta Kano ta zo ne kwana ɗaya gabanin taron maulidin Sheikh Ibrahim Inyass da ɓangaren Khalifan Tijjaniyya Sarki Muhammadu Sanusi II ya shirya gudanarwa, sai dai gwamnati ta ce babu wata barazana, kawai dai ana so a hana taron ne.
Shahararru
Mashahuran makaloli