Karin Haske
Direbobin tasi a Kenya na neman a kyautata ayyukansu a yayin da suke gogayya da juna
Motocin tasi na iya zama makomar ababan hawa na haya a Kenya, amma yawaitar gogayya da ƙaruwar kamfanonin hayar ababan hawa na zamani da ke rage kuɗin mota, na sanya direbobin gwagwarmayar ɗorewar kasuwancin nasu.
Shahararru
Mashahuran makaloli