Türkiye
Turkiyya ce ke jagorantar batun diflomasiyyar Gaza a taron NATO a Amurka
Yayin da Ukraine ke samun akalla dala biliyan 43 na taimakon soji da kuma alkawurran da ba za a iya sauyawa ba a nan gaba a yayin bikin cika shekaru 75 NATO, Ankara ta tabbatar da cewa ba a yi watsi da yakin da Isra'ila ke yi kan Gaza ba.
Shahararru
Mashahuran makaloli