Türkiye
Shugaban kasar Arewacin Cyprus ta Jamhuriyar Turkiyya ya yaba wa Erdogan kan ziyarar da zai kai musu
Balaguron da shugaban Turkiyya Erdogan zai kai Arewacin Cyprus na Jamhuriyar Turkiyya a ziyararsa ta farko zuwa kasashen waje bayan ya sake cin zabe zai aike da sako ga duniya cewa TRNC "kasa ce," a cewar Ersin Tatar.
Shahararru
Mashahuran makaloli