Karin Haske
Abin da ya sa 'shisshigin' da Faransa ke yi wa Nijeriya ke tayar wa Yammacin Afirka hankali
Alaƙar Nijeriya ta Faransa ta sake ƙarfafa yayin da Tinubu ya ziyarci Paris a cikin watan Nuwamba, lamarin da ya tsoratar da masu ganin hakan ya saba wa yadda sauran kasashen yankin ke yanke alaka da kasar da ta musu mulkin mallakar a kwanan nan.
Shahararru
Mashahuran makaloli