Türkiye
Emine Erdogan: Matar Shugaban Turkiyya ta bayyana shirinsu bayan taron goyon baya ga Falasdinu
Mai Dakin Shugban Kasar Turkiyya Emine Erdogan ta yi tsokaci kan matakan da za a dauka karkashin Shirin Gwagwarmaya, wanda ya biyo bayan taron nuna goyon baya ga Falasdin da ta karbi bakuncin gudanarwa a ofishinta na Fadar Dolmabace da ke Istanbul.
Shahararru
Mashahuran makaloli