Türkiye
Faransa na kara rura wutar ce-ce-ku-ce da ake yi kan Tsaunin Agri na Turkiyya
Turkiyya ta soki ministar harkokin wajen Faransa Catherine Colonna kan yada hoton Tsaunin Agri da aka fi sani da Ararat a turance a shafinta na X, yanki da aka kafa a matsayin mallakin Turkiyya da wasu Armeniyawa ke neman zamar da shi na kasarsu.
Shahararru
Mashahuran makaloli