Türkiye
Sabon karnin Jamhuriya zai zama shi ne Karnin Turkiyya: Altun
Daraktan Sadarwar Fahrettin Altun ya ce taimakon jinƙai da matsayar siyasa da Shugaba Tayyip Erdogan ke jagoranta a kan lamarin Isra'ila da Falasdinu a baya-bayan nan sun tabbatar da ƙoƙrin Turkiyya da iyawarta a kan al'amuran duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli