Afirka
'Fiye da mutane 200 ne daga Gobir ke hannun masu garkuwa da mutane'
Jagororin al'umma a Gobir na ƙaramar Hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto sun ce fiye da mutum 200 ne 'yan bindiga suka ɗauke daga garin a cikin kimanin wata guda. Sai dai rundunar 'yan sandan jihar ta ce ba ta da masaniya game da satar mutanen.
Shahararru
Mashahuran makaloli