Afirka
AES: Ƙungiyar Sahel Alliance ta sanar da ranar da sabon fasfonta zai fara aiki
AES ta ce masu tsohon fasfo wanda ke da tambarin ECOWAS na da zaɓin su ci gaba da amfani da fasfon su har zuwa lokacin da wa’adinsa zai ƙare ko kuma za su iya zuwa a sauya musu sabon fasfo mai ɗauke da tambarin AES.
Shahararru
Mashahuran makaloli