Duniya
'Ku tuna da mu': Jakadan Falasɗinu a MƊD ya fashe da kuka a taron Kwamitin Tsaro na majalisar
Jakadan Falasɗinu Riyadh Mansour ya zubar da hawaye a taron Kwamitin Tsaro na MƊD yayin da yake karanto magiyar da likitan Gaza ya yi mai ratsa zuciya, da ya rubuta a allon bango a Asibitin Al Awda, kafin Isra’ila ta kashe shi a wani hari da ta kai.
Shahararru
Mashahuran makaloli