Duniya
Kai-tsaye: Sojojin Isra'ila 8 ne suka mutu a fadan da ake yi a kudancin Lebanon
Yakin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza, wanda yanzu ya shiga kwana na 362, ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 41,638. Bugu da ƙari, sama da mutane 1,000 ne suka mutu a wani munanan hare-haren da Isra'ila ta kai a Lebanon.
Shahararru
Mashahuran makaloli