Afirka
Hukumar Kula da Ayyukan 'Yan sanda ta Nijeriya ta buƙaci a yi wa duk wani ɗan sandan da ya haura shekara 60 ritaya
A matakin da hukumar PSC ta Nijeriya ta ɗauka a ranar Juma'a, ta bayar da umarnin a yi ritaya ga duk wani ɗan sandan da ya haura shekara 60 da kuma wanda ya haura shekara 35 yana aikin ɗan sanda.
Shahararru
Mashahuran makaloli