Kasuwanci
NNPC ya ƙaddamar da cibiyar sa ido kan yadda ake samar da fetur a Nijeriya
Sanarwar da NNPC ya wallafa ranar Laraba a shafinsa na X ta ce Babban Jami’in Sadarwa na Kamfanin NNPC, Olufemi Soneye, ya ce tsarin PMCC ya yi daidai da manufofin Shugaba Bola Tinubu na haɓaka inganci da samar da albarkatu a masana'antar fetur.
Shahararru
Mashahuran makaloli