Kasuwanci
Babban Bankin Nijeriya ya soke lasisi 4,173 na masu canjin kuɗin ƙasashen waje
Sanarwar ta ce sharuɗɗan da ƴan kasuwar canjin kuɗin suka gaza cikawa sun haɗa da "rashin biyan haraji, ciki har da ƙin sabunta lasisi" da "ƙin bin dokokin CBN, musamman waɗanda suka shafi yaƙi da masu halatta kuɗaɗen haramun da ƴan ta'adda."
Shahararru
Mashahuran makaloli