Karin Haske
Labarin 'yan ci-ranin da ba a gani ba a jirgin ruwan da ya nutse a Girka
Wani jirgin ruwa ya bar kasar Libiya dauke da kanin Bhatti da sauran daruruwan mutane suka nutse a tekun Girka, a wani lamari da ya kasance daya daga cikin mafi munin bala'in da ya samu 'yan ci rani a shekarun baya-bayan nan
Shahararru
Mashahuran makaloli