Karin Haske
Sudan na neman ɗaukin gaggawa don samun waraka a 2025
Sudan tana cikin ƙangin yaƙin basasa na tsawon watanni 20 wanda ya halaka aƙalla rayuka 60,000, sannan ya ɗaiɗaita sama da mutane miliyan 14, kuma lamarin na buƙatar ayyukan jin-ƙai saboda sauran rikice-rikice sun ɗauke hankalin duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli